Music: Mustapha M.I – Zahra. Mustapha M.I, ya saki sabuwar wakar sa mai suna zahra inda yake wake yan mata masu wannan suna. Waka ce ta soyayya mai sanyaya zuciya da kuma saka nishadi. Kar ka bari a baka labari, ka danna play a nan kasa domin ka saurara, ko kuma ka danna download, domin sauke ta a kan wayoyin ku.
3 thoughts on “Mustapha M.I – Zahra”
Top site ,.. amazaing post ! Just keep the work on !
Top ,.. I will save your website !
When I initially commented I seem to have clicked on the -Notify me when new comments are added- checkbox and now every time a comment is added I receive 4 emails with the exact same comment. Is there a means you are able to remove me from that service? Cheers!