Kano Babu mawaka A Cewar Mawaki Whizbeey…

Whizbeey arewa hausa

A yau ne Da Safe mawaki whizbeey ya Dora a shafin sa na Facebook cewa wei babu mawaka a kano kuma dalilinsa na fadin haka mun Tattaunawa dashi bayan yayi posting Din wannan sakon a Facebook shine ya sanar Mana da cewa ya fadi hakan ne saboda manyan mawakan dake cikin kano ba baiwa suka fishi ba sei dei sunshine kudi amma da za a zo a Bude komai a fai fai da ya ganar dasu yacce abin yake .A cewar mawaki whizbeey yace da za a samu promoters da bloggers su tsaya masa da tuni ya wuce inda basa tunani, da sai ya nuna wa su nomiis gee, rigyl ultra,nexcezz beat,Aleey Rapper,Classy dorayi ban banci tsakanin sa dasu.har yanxu dei anata cecekuce akan abinda whizbeey ya fada.kuma yace zei saki sabon wakar sa mai taken Dole Su jimu.domin yayi Jan kunne ga manyan mawakan dasuke kano…

135 thoughts on “Kano Babu mawaka A Cewar Mawaki Whizbeey…

  1. Generic Name. Some are medicines that help people when doctors prescribe.
    ivermectin 3
    Everything information about medication. Prescription Drug Information, Interactions & Side.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *